14 Yuli 2026 - 18:04
Source: ABNA24
Yadda Zaman Majalisar Shurar Musulunci Iran Ya Kasance + Hotuna

An gudanar da zaman bayyane na Majalisar Shura ta Musulunci da yammacin ranar Litinin (13 ga Yuli,2026) tare da halartar wakilai 259, karkashin jagorancin Hamid Reza Haji Babaei, mataimakin shugaban majalisa, a ginin Baharistan.

A wannan zaman ne Wakilai 180 na Iran suka buƙaci kawo ƙarshen fahimtar juna da Washington da kafa kwamitin majalisa don sake duba tattaunawar, suna bayyana niyyar amincewa da doka don sarrafa mashigar Hurmuz da tallafawa sojoji don neman fansar shahidai a matsayin martani ga sanarwar Trump na soke yarjejeniyar fahimtar juna.

Shin Ko Hukuma Zata Aiwatar Da Hakan uk Samun Kuri’un Masu Rinjaye Na Masu Neman Fansa?

Hoto: Hamed Malekpour

.............

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha